Gwamnatin Jihar Kogi za ta aro $12m domin sayen motoci
– Gwamnatin Jihar Kogi na shirin ciwo bashin motoci har guda 109 domin Kwamishinoni, ‘yan majalisu, Shugabannin kananan Hukumomi da kuma sarakunan jihar Kogi – Gwamnatin Jihar za ta aro makudan kudi har Dala Miliyan $12 wajen sayen wadannan motoci yayin da ake fama da matsalar tattali – Bincike ya nuna Gwamnatin Jihar Kogi na […] The post Gwamnatin Jihar Kogi za ta aro $12m domin sayen motoci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.

No comments:
Post a Comment